Story cover of author Shatuuu095

LGBT

Full

25-06-2021

FARA 'YAR SHEHU

11,111 likes / 81,662 reads
The story of Asma'u Fara 'yar shehu
May be you like?

maryamtalba

58,423 0 94

ne na izzar sarauta, ta shafi kumalabari rayuwar convert da suke musulunta mu musulmai Muke Gaza tallafa musu su rayu cikin musulunce, muke hanasu inuwa, idan mun basu inuwar kuma toh fa semu tsangwamesu mu gorata musu, mu damesu da kyara, darasussukan da suke cikin wanan labari darussane da kowane musulmi yakamata ya daukesu, gudunmawace ga dukkan Wanda suka musulunta ko suka fuskanci rayuwar haka, sanan wanan labari Zan iya cewa bai shafi kowaba Dana sani, wata baiwar Allah ce ta kawomin shi, wacce Bata damuba da in fidda sunanta ko boye ba, Bata damu danayi Kari ko nayi ragi ba cikin LABARIN ansamu dacewar rayuwarta sak da littafina na tambari Wanda saboda wasu dalilai masu karfi ya tsaya, shine taso na maye gurbinsa da nata labarin dn sunyi kamanceceniya, Ina godiya GAREKI MARY ANN RAHMATULLAH, Allah ya dawwamar dake Akan addinin islama, ya Kara Miki juriya ya dubi SADAUKARWARKI.

Shatuuu095

56,663 0 39

Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya. Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan. Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan Illar saki Auren mabanbantan addini Gudunmawar da sacrifice na ma'aikatan jin Mace a Wannan zamanin Soyayya Cin amana Yaudara....... Da sauransu. Leading cast Hassanah mjy Umar Farouq Shatuuu โ™ฅ๏ธ

JessGirl93

38,745,385 0 42

When Arianna marries billionaire Zach Price to save her family, she doesn't expect to fall in love with a man who'd always consider her a second choice. An unexpected turn of events brings the couple closer together, but can a marriage based on lies and deceit ever survive? ***** When Arianna's older sister, Olivia, decides to run away on the day of her wedding, Arianna is forced to take her place to save her family from ruin. But her new husband is angry, heartbroken, and seems to hate her guts. The cold, elusive billionaire Zach Price has never quite struck Arianna as the kind of man she'd want to spend her entire life with. She was more than content with her sweet, thoughtful boyfriend Noah, but when circumstances force them together, Zach and Arianna's hearts get entangled in a way she never saw coming. As the couple grows closer, they must battle the demons of their past and of the lives they left behind - especially when Olivia returns and decides she wants Zach all for herself. Content/Trigger Warning: This story contains scenes of violence and sexual abuse, and mentions abortion and miscarriage. [[word count: 100,000-150,000 words]] Cover designed by Ren Tachibana

Shatuuu095

106,284 0 40

The story of A'isha and Suleiman, the fated lovers who were born be each others company! Hausawa sunce mahakurci mawadaci ne tabbas Maganar take duk Wanda Yayi hakuri bazai Taba tabewa ba, labarin A'isha da Suleiman masoyan gaske Wanda kaddara ta dangi ta rabasu! Yaya labarin zai kasance? Meye zai raba masoyan nan. It's still that Shatuuu.... the writer of Mace A Yau!

Shatuuu095

45,899 0 44

A story of love โค๏ธ A heart deforming story๐Ÿ’”๐Ÿ˜ซ Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare daya. It's a story of love, a journey of love , hardships in love.